Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 63 - النَّمل - Page - Juz 20
﴿أَمَّن يَهۡدِيكُمۡ فِي ظُلُمَٰتِ ٱلۡبَرِّ وَٱلۡبَحۡرِ وَمَن يُرۡسِلُ ٱلرِّيَٰحَ بُشۡرَۢا بَيۡنَ يَدَيۡ رَحۡمَتِهِۦٓۗ أَءِلَٰهٞ مَّعَ ٱللَّهِۚ تَعَٰلَى ٱللَّهُ عَمَّا يُشۡرِكُونَ ﴾
[النَّمل: 63]
﴿أمن يهديكم في ظلمات البر والبحر ومن يرسل الرياح بشرا بين يدي﴾ [النَّمل: 63]
Abubakar Mahmood Jummi Ko wane ne yake shiryarwa a cikin duffan ƙasa da teku, kuma wane ne Yake aikowar iskoki domin bayar da bushara a gaba ga rahamar Sa? Ashe akwai wani abin bautawa tare da Allah? tsarki ya tabbata ga Allah daga barin abin da suke shirki da Shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko wane ne yake shiryarwa a cikin duffan ƙasa da teku, kuma wane ne Yake aikowar iskoki domin bayar da bushara a gaba ga rahamarSa? Ashe akwai wani abin bautawa tare da Allah? tsarki ya tabbata ga Allah daga barin abin da suke shirki da Shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kõ wãne ne yake shiryarwa a cikin duffan ƙasa da tẽku, kuma wãne ne Yake aikõwar iskõki dõmin bãyar da bushãra a gaba ga rahamarSa? Ashe akwai wani abin bautãwa tãre da Allah? tsarki yã tabbata ga Allah daga barin abin da suke shirki da Shi |