Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 64 - النَّمل - Page - Juz 20
﴿أَمَّن يَبۡدَؤُاْ ٱلۡخَلۡقَ ثُمَّ يُعِيدُهُۥ وَمَن يَرۡزُقُكُم مِّنَ ٱلسَّمَآءِ وَٱلۡأَرۡضِۗ أَءِلَٰهٞ مَّعَ ٱللَّهِۚ قُلۡ هَاتُواْ بُرۡهَٰنَكُمۡ إِن كُنتُمۡ صَٰدِقِينَ ﴾
[النَّمل: 64]
﴿أمن يبدأ الخلق ثم يعيده ومن يرزقكم من السماء والأرض أإله مع﴾ [النَّمل: 64]
Abubakar Mahmood Jummi Ko wane ne yake fa ra halitta sa'an nan kuma ya mayar da ita, kuma Wane ne Ya azurta ku daga sama da ƙasa? Ashe, akwai wani abin bautawa tare da Allah? Ka ce: "Ku kawo dalilinku idan kun kasance masu gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko wane ne yake fa ra halitta sa'an nan kuma ya mayar da ita, kuma Wane ne Ya azurta ku daga sama da ƙasa? Ashe, akwai wani abin bautawa tare da Allah? Ka ce: "Ku kawo dalilinku idan kun kasance masu gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kõ wãne ne yake fã ra halitta sa'an nan kuma ya mayar da ita, kuma Wãne ne Ya azurta ku daga sama da ƙasa? Ashe, akwai wani abin bautãwa tãre da Allah? Ka ce: "Ku kãwo dalĩlinku idan kun kasance mãsu gaskiya |