Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 65 - النَّمل - Page - Juz 20
﴿قُل لَّا يَعۡلَمُ مَن فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِ ٱلۡغَيۡبَ إِلَّا ٱللَّهُۚ وَمَا يَشۡعُرُونَ أَيَّانَ يُبۡعَثُونَ ﴾
[النَّمل: 65]
﴿قل لا يعلم من في السموات والأرض الغيب إلا الله وما يشعرون﴾ [النَّمل: 65]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Babu wanda ya san gaibi a cikin sammai da ƙasa face Allah. Kuma ba su sansancewar a yaushe ne za a tayar da su |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Babu wanda ya san gaibi a cikin sammai da ƙasa face Allah. Kuma ba su sansancewar a yaushe ne za a tayar da su |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Bãbu wanda ya san gaibi a cikin sammai da ƙasa fãce Allah. Kuma bã su sansancẽwar a yaushe ne zã a tãyar da su |