Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 67 - النَّمل - Page - Juz 20
﴿وَقَالَ ٱلَّذِينَ كَفَرُوٓاْ أَءِذَا كُنَّا تُرَٰبٗا وَءَابَآؤُنَآ أَئِنَّا لَمُخۡرَجُونَ ﴾
[النَّمل: 67]
﴿وقال الذين كفروا أئذا كنا ترابا وآباؤنا أئنا لمخرجون﴾ [النَّمل: 67]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suka kafirta suka ce: "Shin idan mun kasance turɓaya, mu da ubanninmu, shin, haƙiƙa, waɗanda ake fitarwa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka kafirta suka ce: "Shin idan mun kasance turɓaya, mu da ubanninmu, shin, haƙiƙa, waɗanda ake fitarwa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka kãfirta suka ce: "Shin idan mun kasance turɓaya, mu da ubanninmu, shin, haƙĩƙa, waɗanda ake fitarwa ne |