×

Lalle ne, haƙĩƙa, an yi mana wa'adi ga wannan, mũ da ubanninmu, 27:68 Hausa translation

Quran infoHausaSurah An-Naml ⮕ (27:68) ayat 68 in Hausa

27:68 Surah An-Naml ayat 68 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 68 - النَّمل - Page - Juz 20

﴿لَقَدۡ وُعِدۡنَا هَٰذَا نَحۡنُ وَءَابَآؤُنَا مِن قَبۡلُ إِنۡ هَٰذَآ إِلَّآ أَسَٰطِيرُ ٱلۡأَوَّلِينَ ﴾
[النَّمل: 68]

Lalle ne, haƙĩƙa, an yi mana wa'adi ga wannan, mũ da ubanninmu, daga gabãnin haka. Wannan bã kõme ba ne fãce tãtsũniyõyin farko

❮ Previous Next ❯

ترجمة: لقد وعدنا هذا نحن وآباؤنا من قبل إن هذا إلا أساطير الأولين, باللغة الهوسا

﴿لقد وعدنا هذا نحن وآباؤنا من قبل إن هذا إلا أساطير الأولين﴾ [النَّمل: 68]

Abubakar Mahmood Jummi
Lalle ne, haƙiƙa, an yi mana wa'adi ga wannan, mu da ubanninmu, daga gabanin haka. Wannan ba kome ba ne face tatsuniyoyin farko
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle ne, haƙiƙa, an yi mana wa'adi ga wannan, mu da ubanninmu, daga gabanin haka. Wannan ba kome ba ne face tatsuniyoyin farko
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle ne, haƙĩƙa, an yi mana wa'adi ga wannan, mũ da ubanninmu, daga gabãnin haka. Wannan bã kõme ba ne fãce tãtsũniyõyin farko
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek