Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 66 - النَّمل - Page - Juz 20
﴿بَلِ ٱدَّٰرَكَ عِلۡمُهُمۡ فِي ٱلۡأٓخِرَةِۚ بَلۡ هُمۡ فِي شَكّٖ مِّنۡهَاۖ بَلۡ هُم مِّنۡهَا عَمُونَ ﴾
[النَّمل: 66]
﴿بل ادارك علمهم في الآخرة بل هم في شك منها بل هم﴾ [النَّمل: 66]
Abubakar Mahmood Jummi A'a, saninsu ya kai a cikin Lahira A'a, suna cikin shakka daga gare ta. A'a, su da gare ta makafin zuci ne |
Abubakar Mahmoud Gumi A'a, saninsu ya kai a cikin Lahira A'a, suna cikin shakka daga gare ta. A'a, su da gare ta makafin zuci ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ã'a, saninsu ya kai a cikin Lãhira Ã'a, sunã cikin shakka daga gare ta. Ã'a, sũ da gare ta makãfin zũci ne |