Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 72 - النَّمل - Page - Juz 20
﴿قُلۡ عَسَىٰٓ أَن يَكُونَ رَدِفَ لَكُم بَعۡضُ ٱلَّذِي تَسۡتَعۡجِلُونَ ﴾
[النَّمل: 72]
﴿قل عسى أن يكون ردف لكم بعض الذي تستعجلون﴾ [النَّمل: 72]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Akwai fatan sashen abin da kuke, neman gaggawarsa, ya kasance ya kuturta* a gare ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Akwai fatan sashen abin da kuke, neman gaggawarsa, ya kasance ya kuturta a gare ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Akwai fatan sãshen abin da kuke, nẽman gaggãwarsa, ya kasance yã kuturta a gare ku |