Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 73 - النَّمل - Page - Juz 20
﴿وَإِنَّ رَبَّكَ لَذُو فَضۡلٍ عَلَى ٱلنَّاسِ وَلَٰكِنَّ أَكۡثَرَهُمۡ لَا يَشۡكُرُونَ ﴾
[النَّمل: 73]
﴿وإن ربك لذو فضل على الناس ولكن أكثرهم لا يشكرون﴾ [النَّمل: 73]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne Ubangijinka, haƙiƙa Mai falala ne a kanmutane kuma amma mafi yawansu, ba su godewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne Ubangijinka, haƙiƙa Mai falala ne a kanmutane kuma amma mafi yawansu, ba su godewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne Ubangijinka, haƙĩƙa Mai falala ne a kanmutãne kuma amma mafi yawansu, bã su gõdẽwa |