Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 74 - النَّمل - Page - Juz 20
﴿وَإِنَّ رَبَّكَ لَيَعۡلَمُ مَا تُكِنُّ صُدُورُهُمۡ وَمَا يُعۡلِنُونَ ﴾
[النَّمل: 74]
﴿وإن ربك ليعلم ما تكن صدورهم وما يعلنون﴾ [النَّمل: 74]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle Ubangijinka, haƙiƙa Yana sanin abin da ƙirazansu suke, ɓoyewa, da abin da suke hayyanawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle Ubangijinka, haƙiƙa Yana sanin abin da ƙirazansu suke, ɓoyewa, da abin da suke hayyanawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle Ubangijinka, haƙĩƙa Yanã sanin abin da ƙirãzansu suke, ɓõyẽwa, da abin da suke hayyanãwa |