Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 16 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿قَالَ رَبِّ إِنِّي ظَلَمۡتُ نَفۡسِي فَٱغۡفِرۡ لِي فَغَفَرَ لَهُۥٓۚ إِنَّهُۥ هُوَ ٱلۡغَفُورُ ٱلرَّحِيمُ ﴾
[القَصَص: 16]
﴿قال رب إني ظلمت نفسي فاغفر لي فغفر له إنه هو الغفور﴾ [القَصَص: 16]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Ya Ubangijina! Lalle na zalunci kaina, sai Ka yi mini gafara." Sai Ya gafarta masa, domin Shi ne Mai yawan gafara, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ya Uhangijina! Lalle na zalunci kaina, sai Ka yi mini gafara." Sai Ya gafarta masa, domin Shi ne Mai yawan gafara, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ya Uhangijĩna! Lalle na zãlunci kaina, sai Ka yi mini gãfara." Sai Ya gãfarta masa, dõmin Shĩ ne Mai yawan gãfara, Mai jin ƙai |