Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 15 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿وَدَخَلَ ٱلۡمَدِينَةَ عَلَىٰ حِينِ غَفۡلَةٖ مِّنۡ أَهۡلِهَا فَوَجَدَ فِيهَا رَجُلَيۡنِ يَقۡتَتِلَانِ هَٰذَا مِن شِيعَتِهِۦ وَهَٰذَا مِنۡ عَدُوِّهِۦۖ فَٱسۡتَغَٰثَهُ ٱلَّذِي مِن شِيعَتِهِۦ عَلَى ٱلَّذِي مِنۡ عَدُوِّهِۦ فَوَكَزَهُۥ مُوسَىٰ فَقَضَىٰ عَلَيۡهِۖ قَالَ هَٰذَا مِنۡ عَمَلِ ٱلشَّيۡطَٰنِۖ إِنَّهُۥ عَدُوّٞ مُّضِلّٞ مُّبِينٞ ﴾
[القَصَص: 15]
﴿ودخل المدينة على حين غفلة من أهلها فوجد فيها رجلين يقتتلان هذا﴾ [القَصَص: 15]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma sai ya shiga garin a lokacin da mutanen garin suka shagala, sai ya samu, a cikin garin, waɗansu maza biyu suna faɗa, wannan daga ƙungiyarsa, kuma ɗayan daga maƙiyansa, sai wannann da yake daga ƙungiyarsa ya nemi agajinsa, sai Musa ya yi masa ƙulli, ya kashe shi. Ya ce: "Wannan aikin Shaiɗan ne, domin shi maƙiyi ne mai ɓatarwa, bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sai ya shiga garin a lokacin da mutanen garin suka shagala, sai ya samu, a cikin garin, waɗansu maza biyu suna faɗa, wannan daga ƙungiyarsa, kuma ɗayan daga maƙiyansa, sai wannann da yake daga ƙungiyarsa ya nemi agajinsa, sai Musa ya yi masa ƙulli, ya kashe shi. Ya ce: "Wannan aikin Shaiɗan ne, domin shi maƙiyi ne mai ɓatarwa, bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sai ya shiga garin a lõkacin da mutãnen garin suka shagala, sai ya sãmu, a cikin garin, waɗansu maza biyu sunã faɗa, wannan daga ƙungiyarsa, kuma ɗayan daga maƙiyansa, sai wannann da yake daga ƙungiyarsa ya nẽmi ãgajinsa, sai Mũsã ya yi masa ƙulli, ya kashe shi. Ya ce: "Wannan aikin Shaiɗan ne, dõmin shi maƙiyi ne mai ɓatarwa, bayyananne |