Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 69 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿وَرَبُّكَ يَعۡلَمُ مَا تُكِنُّ صُدُورُهُمۡ وَمَا يُعۡلِنُونَ ﴾
[القَصَص: 69]
﴿وربك يعلم ما تكن صدورهم وما يعلنون﴾ [القَصَص: 69]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Ubangijinka Yana sanin abin da zukatansu ke ɓoyewa, da abin da suke bayyanawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ubangijinka Yana sanin abin da zukatansu ke ɓoyewa, da abin da suke bayyanawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ubangijinka Yanã sanin abin da zukãtansu ke ɓõyẽwa, da abin da suke bayyanãwa |