Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 70 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿وَهُوَ ٱللَّهُ لَآ إِلَٰهَ إِلَّا هُوَۖ لَهُ ٱلۡحَمۡدُ فِي ٱلۡأُولَىٰ وَٱلۡأٓخِرَةِۖ وَلَهُ ٱلۡحُكۡمُ وَإِلَيۡهِ تُرۡجَعُونَ ﴾
[القَصَص: 70]
﴿وهو الله لا إله إلا هو له الحمد في الأولى والآخرة وله﴾ [القَصَص: 70]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Shi ne Allah, babu abin bautawa face Shi. Kuma Shi ne abin godiya a cikin ta farko (duniya), da ta ƙarshe (Lahira). Kuma Shi ne da hukunci, kuma zuwa gare Shi ake mayar da ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Shi ne Allah, babu abin bautawa face Shi. Kuma Shi ne abin godiya a cikin ta farko (duniya), da ta ƙarshe (Lahira). Kuma Shi ne da hukunci, kuma zuwa gare Shi ake mayar da ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Shĩ ne Allah, bãbu abin bautãwa fãce Shi. Kuma Shi ne abin gõdiya a cikin ta farko (dũniya), da ta ƙarshe (Lãhira). Kuma Shi ne da hukunci, kuma zuwa gare Shi ake mayar da ku |