Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 68 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿وَرَبُّكَ يَخۡلُقُ مَا يَشَآءُ وَيَخۡتَارُۗ مَا كَانَ لَهُمُ ٱلۡخِيَرَةُۚ سُبۡحَٰنَ ٱللَّهِ وَتَعَٰلَىٰ عَمَّا يُشۡرِكُونَ ﴾
[القَصَص: 68]
﴿وربك يخلق ما يشاء ويختار ما كان لهم الخيرة سبحان الله وتعالى﴾ [القَصَص: 68]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Ubangijinka Yana halitta abin da Yake so kuma Yake zaɓi. Zaɓi bai kasance a gare su ba. Tsarki ya tabbata ga Allah, kuma (Allah) Ya ɗaukaka daga barin abin da suke yi na shirka |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ubangijinka Yana halitta abin da Yake so kuma Yake zaɓi. Zaɓi bai kasance a gare su ba. Tsarki ya tabbata ga Allah, kuma (Allah) Ya ɗaukaka daga barin abin da suke yi na shirka |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ubangijinka Yanã halitta abin da Yake so kuma Yake zãɓi. Zãɓi bai kasance a gare su ba. Tsarki ya tabbata ga Allah, kuma (Allah) Ya ɗaukaka daga barin abin da suke yi na shirka |