Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 21 - العَنكبُوت - Page - Juz 20
﴿يُعَذِّبُ مَن يَشَآءُ وَيَرۡحَمُ مَن يَشَآءُۖ وَإِلَيۡهِ تُقۡلَبُونَ ﴾
[العَنكبُوت: 21]
﴿يعذب من يشاء ويرحم من يشاء وإليه تقلبون﴾ [العَنكبُوت: 21]
Abubakar Mahmood Jummi Yana azabta wanda Ya so, kuma Yana jin ƙan wanda Ya so. Kuma zuwa gare shi ake juyaku |
Abubakar Mahmoud Gumi Yana azabta wanda Ya so, kuma Yana jin ƙan wanda Ya so. Kuma zuwa gare shi ake juyaku |
Abubakar Mahmoud Gumi Yanã azabta wanda Ya so, kuma Yanã jin ƙan wanda Ya so. Kuma zuwa gare shi ake jũyaku |