Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 20 - العَنكبُوت - Page - Juz 20
﴿قُلۡ سِيرُواْ فِي ٱلۡأَرۡضِ فَٱنظُرُواْ كَيۡفَ بَدَأَ ٱلۡخَلۡقَۚ ثُمَّ ٱللَّهُ يُنشِئُ ٱلنَّشۡأَةَ ٱلۡأٓخِرَةَۚ إِنَّ ٱللَّهَ عَلَىٰ كُلِّ شَيۡءٖ قَدِيرٞ ﴾
[العَنكبُوت: 20]
﴿قل سيروا في الأرض فانظروا كيف بدأ الخلق ثم الله ينشئ النشأة﴾ [العَنكبُوت: 20]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Ku yi tafiya cikin ƙasa, sa'an nan ku duba yadda (Allah) Ya fara yin halitta, sa'an nan kuma Allah Yana ƙaga wata halittar mayarwa. Lalle Allah Mai ikon yi ne a kan kome |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ku yi tafiya cikin ƙasa, sa'an nan ku duba yadda (Allah) Ya fara yin halitta, sa'an nan kuma Allah Yana ƙaga wata halittar mayarwa. Lalle Allah Mai ikon yi ne a kan kome |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ku yi tafiya cikin ƙasa, sa'an nan ku dũba yadda (Allah) Ya fãra yin halitta, sa'an nan kuma Allah Yanã ƙãga wata halittar mayarwa. Lalle Allah Mai ikon yi ne a kan kõme |