Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 35 - العَنكبُوت - Page - Juz 20
﴿وَلَقَد تَّرَكۡنَا مِنۡهَآ ءَايَةَۢ بَيِّنَةٗ لِّقَوۡمٖ يَعۡقِلُونَ ﴾
[العَنكبُوت: 35]
﴿ولقد تركنا منها آية بينة لقوم يعقلون﴾ [العَنكبُوت: 35]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle Mun bar wata aya bayyananna daga gare ta ga mutane masu hankalta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle Mun bar wata aya bayyananna daga gare ta ga mutane masu hankalta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle Mun bar wata ãyã bayyananna daga gare ta ga mutãne mãsu hankalta |