Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 37 - العَنكبُوت - Page - Juz 20
﴿فَكَذَّبُوهُ فَأَخَذَتۡهُمُ ٱلرَّجۡفَةُ فَأَصۡبَحُواْ فِي دَارِهِمۡ جَٰثِمِينَ ﴾
[العَنكبُوت: 37]
﴿فكذبوه فأخذتهم الرجفة فأصبحوا في دارهم جاثمين﴾ [العَنكبُوت: 37]
Abubakar Mahmood Jummi Sai suka ƙaryata shi, saboda haka tsawa ta kama su, domin haka suka wayi gari suna guggurfane |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai suka ƙaryata shi, saboda haka tsawa ta kama su, domin haka suka wayi gari suna guggurfane |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai suka ƙaryata shi, sabõda haka tsãwa ta kãmã su, dõmin haka suka wãyi gari sunã guggurfãne |