×

Lalle Allah Yanã sane da abin da suke kira wanda bã Shi 29:42 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-‘Ankabut ⮕ (29:42) ayat 42 in Hausa

29:42 Surah Al-‘Ankabut ayat 42 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 42 - العَنكبُوت - Page - Juz 20

﴿إِنَّ ٱللَّهَ يَعۡلَمُ مَا يَدۡعُونَ مِن دُونِهِۦ مِن شَيۡءٖۚ وَهُوَ ٱلۡعَزِيزُ ٱلۡحَكِيمُ ﴾
[العَنكبُوت: 42]

Lalle Allah Yanã sane da abin da suke kira wanda bã Shi ba na wani abu duka kuma shĩ ne Mabuwãyi, Mai hikima

❮ Previous Next ❯

ترجمة: إن الله يعلم ما يدعون من دونه من شيء وهو العزيز الحكيم, باللغة الهوسا

﴿إن الله يعلم ما يدعون من دونه من شيء وهو العزيز الحكيم﴾ [العَنكبُوت: 42]

Abubakar Mahmood Jummi
Lalle Allah Yana sane da abin da suke kira wanda ba Shi ba na wani abu duka kuma shi ne Mabuwayi, Mai hikima
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle Allah Yana sane da abin da suke kira wanda ba Shi ba na wani abu duka kuma shi ne Mabuwayi, Mai hikima
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle Allah Yanã sane da abin da suke kira wanda bã Shi ba na wani abu duka kuma shĩ ne Mabuwãyi, Mai hikima
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek