Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 43 - العَنكبُوت - Page - Juz 20
﴿وَتِلۡكَ ٱلۡأَمۡثَٰلُ نَضۡرِبُهَا لِلنَّاسِۖ وَمَا يَعۡقِلُهَآ إِلَّا ٱلۡعَٰلِمُونَ ﴾
[العَنكبُوت: 43]
﴿وتلك الأمثال نضربها للناس وما يعقلها إلا العالمون﴾ [العَنكبُوت: 43]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗancan misalan Muna bayyana su ga mutane kuma babu mai hankalta da su sai masu ilmi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗancan misalan Muna bayyana su ga mutane kuma babu mai hankalta da su sai masu ilmi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗancan misãlan Munã bayyana su ga mutãne kuma bãbu mai hankalta da su sai mãsu ilmi |