Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 67 - العَنكبُوت - Page - Juz 21
﴿أَوَلَمۡ يَرَوۡاْ أَنَّا جَعَلۡنَا حَرَمًا ءَامِنٗا وَيُتَخَطَّفُ ٱلنَّاسُ مِنۡ حَوۡلِهِمۡۚ أَفَبِٱلۡبَٰطِلِ يُؤۡمِنُونَ وَبِنِعۡمَةِ ٱللَّهِ يَكۡفُرُونَ ﴾
[العَنكبُوت: 67]
﴿أو لم يروا أنا جعلنا حرما آمنا ويتخطف الناس من حولهم أفبالباطل﴾ [العَنكبُوت: 67]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, ba su ga cewa, lalle Mun sanya Hurumi amintacce ba alhali kuwa ana fisge mutane a gefensu? Shin, da ɓataccen abu suke imani kuma da ni'imarAllah suka kafirta |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba su ga cewa, lalle Mun sanya Hurumi amintacce ba alhali kuwa ana fisge mutane a gefensu? Shin, da ɓataccen abu suke imani kuma da ni'imarAllah suka kafirta |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba su ga cẽwa, lalle Mun sanya Hurumi amintacce ba alhãli kuwa anã fisge mutãne a gẽfensu? Shin, da ɓãtaccen abu suke ĩmãni kuma da ni'imarAllah suka kãfirta |