Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 66 - العَنكبُوت - Page - Juz 21
﴿لِيَكۡفُرُواْ بِمَآ ءَاتَيۡنَٰهُمۡ وَلِيَتَمَتَّعُواْۚ فَسَوۡفَ يَعۡلَمُونَ ﴾
[العَنكبُوت: 66]
﴿ليكفروا بما آتيناهم وليتمتعوا فسوف يعلمون﴾ [العَنكبُوت: 66]
| Abubakar Mahmood Jummi Domin su kafirce wa abin da Muka ba su kuma domin su ji daɗi sa'an nan kuma za su sani |
| Abubakar Mahmoud Gumi Domin su kafirce wa abin da Muka ba su kuma domin su ji daɗi sa'an nan kuma za su sani |
| Abubakar Mahmoud Gumi Dõmin su kãfirce wa abin da Muka bã su kuma dõmin su ji dãɗi sa'an nan kuma zã su sani |