Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 114 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿يُؤۡمِنُونَ بِٱللَّهِ وَٱلۡيَوۡمِ ٱلۡأٓخِرِ وَيَأۡمُرُونَ بِٱلۡمَعۡرُوفِ وَيَنۡهَوۡنَ عَنِ ٱلۡمُنكَرِ وَيُسَٰرِعُونَ فِي ٱلۡخَيۡرَٰتِۖ وَأُوْلَٰٓئِكَ مِنَ ٱلصَّٰلِحِينَ ﴾
[آل عِمران: 114]
﴿يؤمنون بالله واليوم الآخر ويأمرون بالمعروف وينهون عن المنكر ويسارعون في الخيرات﴾ [آل عِمران: 114]
Abubakar Mahmood Jummi Suna imani da Allah da Yinin Lahira, kuma suna umurui da abin da aka sani kuma suna hani daga abin da ba a sani ba, kuma suna gaugawa a cikin alherai. Kuma waɗannan suna cikin salihai |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna imani da Allah da Yinin Lahira, kuma suna umurui da abin da aka sani kuma suna hani daga abin da ba a sani ba, kuma suna gaugawa a cikin alherai. Kuma waɗannan suna cikin salihai |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna ĩmãni da Allah da Yinin Lãhira, kuma suna umurui da abin da aka sani kuma suna hani daga abin da ba a sani ba, kuma sunã gaugãwa a cikin alhẽrai. Kuma waɗannan suna cikin sãlihai |