Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 115 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿وَمَا يَفۡعَلُواْ مِنۡ خَيۡرٖ فَلَن يُكۡفَرُوهُۗ وَٱللَّهُ عَلِيمُۢ بِٱلۡمُتَّقِينَ ﴾
[آل عِمران: 115]
﴿وما يفعلوا من خير فلن يكفروه والله عليم بالمتقين﴾ [آل عِمران: 115]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma abin da suka aikata daga alheri, to, ba za a yi musu musunsa ba. Kuma Allah Masani ne ga masu taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma abin da suka aikata daga alheri, to, ba za a yi musu musunsa ba. Kuma Allah Masani ne ga masu taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma abin da suka aikata daga alhẽri, to, bã zã a yi musu musunsa ba. Kuma Allah Masani ne ga mãsu taƙawa |