Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 113 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿۞ لَيۡسُواْ سَوَآءٗۗ مِّنۡ أَهۡلِ ٱلۡكِتَٰبِ أُمَّةٞ قَآئِمَةٞ يَتۡلُونَ ءَايَٰتِ ٱللَّهِ ءَانَآءَ ٱلَّيۡلِ وَهُمۡ يَسۡجُدُونَ ﴾
[آل عِمران: 113]
﴿ليسوا سواء من أهل الكتاب أمة قائمة يتلون آيات الله آناء الليل﴾ [آل عِمران: 113]
Abubakar Mahmood Jummi Ba su zama daidai ba; daga Mutanen Littafi akwai wata al'umma wadda take tsaye, suna karatun ayoyin Allah a cikin sa'o'in dare, alhali kuwa suna yin sujada |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba su zama daidai ba; daga Mutanen Littafi akwai wata al'umma wadda take tsaye, suna karatun ayoyin Allah a cikin sa'o'in dare, alhali kuwa suna yin sujada |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba su zama daidai ba; daga Mutãnen Littafi akwai wata al'umma wadda take tsaye, suna karãtun ayõyin Allah a cikin sã'õ'in dare, alhãli kuwa sunã yin sujada |