Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 119 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿هَٰٓأَنتُمۡ أُوْلَآءِ تُحِبُّونَهُمۡ وَلَا يُحِبُّونَكُمۡ وَتُؤۡمِنُونَ بِٱلۡكِتَٰبِ كُلِّهِۦ وَإِذَا لَقُوكُمۡ قَالُوٓاْ ءَامَنَّا وَإِذَا خَلَوۡاْ عَضُّواْ عَلَيۡكُمُ ٱلۡأَنَامِلَ مِنَ ٱلۡغَيۡظِۚ قُلۡ مُوتُواْ بِغَيۡظِكُمۡۗ إِنَّ ٱللَّهَ عَلِيمُۢ بِذَاتِ ٱلصُّدُورِ ﴾
[آل عِمران: 119]
﴿ها أنتم أولاء تحبونهم ولا يحبونكم وتؤمنون بالكتاب كله وإذا لقوكم قالوا﴾ [آل عِمران: 119]
Abubakar Mahmood Jummi Ga ku ya waɗannan! Kuna son su ba su son ku, kuma kuna imani da Littafi dukansa. Kuma idan sun haɗu da ku sukan ce "Mun yi imani". Kuma idan sun kaɗaita sai su ciji yatsu a kanku don takaici. Ka ce "Ku mutu da takaicinku. Lalle ne, Allah Masani ne ga abin da ke cikin ƙiraza |
Abubakar Mahmoud Gumi Ga ku ya waɗannan! Kuna son su ba su son ku, kuma kuna imani da Littafi dukansa. Kuma idan sun haɗu da ku sukan ce "Mun yi imani". Kuma idan sun kaɗaita sai su ciji yatsu a kanku don takaici. Ka ce "Ku mutu da takaicinku. Lalle ne, Allah Masani ne ga abin da ke cikin ƙiraza |
Abubakar Mahmoud Gumi Gã ku yã waɗannan! Kunã son su bã su son ku, kuma kuna ĩmãni da Littãfi dukansa. Kuma idan sun haɗu da ku sukan ce "Mun yi ĩmani". Kuma idan sun kaɗaita sai su ciji yãtsu a kanku don takaici. Ka ce "Ku mutu da takaicinku. Lalle ne, Allah Masani ne ga abin da ke cikin ƙirãza |