Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 120 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿إِن تَمۡسَسۡكُمۡ حَسَنَةٞ تَسُؤۡهُمۡ وَإِن تُصِبۡكُمۡ سَيِّئَةٞ يَفۡرَحُواْ بِهَاۖ وَإِن تَصۡبِرُواْ وَتَتَّقُواْ لَا يَضُرُّكُمۡ كَيۡدُهُمۡ شَيۡـًٔاۗ إِنَّ ٱللَّهَ بِمَا يَعۡمَلُونَ مُحِيطٞ ﴾
[آل عِمران: 120]
﴿إن تمسسكم حسنة تسؤهم وإن تصبكم سيئة يفرحوا بها وإن تصبروا وتتقوا﴾ [آل عِمران: 120]
Abubakar Mahmood Jummi Idan wani alheri ya shafe ku sai ya baƙanta musu rai, kuma idan wata cutar ta shafe ku sai su yi farin ciki da ita. Kuma idan kun yi haƙuri kuma kuka yi taƙawa, ƙullinsu ba ya cutar ku da kome. Lalle ne, Allah ga abin da suke aikatawa Mai kewayewa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Idan wani alheri ya shafe ku sai ya baƙanta musu rai, kuma idan wata cutar ta shafe ku sai su yi farin ciki da ita. Kuma idan kun yi haƙuri kuma kuka yi taƙawa, ƙullinsu ba ya cutar ku da kome. Lalle ne, Allah ga abin da suke aikatawa Mai kewayewa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Idan wani alhẽri ya shãfe ku sai ya baƙanta musu rai, kuma idan wata cũtar ta shãfe ku sai su yi farin ciki da ita. Kuma idan kun yi haƙuri kuma kuka yi taƙawa, ƙullinsu bã ya cũtar ku da kõme. Lalle ne, Allah ga abin da suke aikatãwa Mai kẽwayẽwa ne |