Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 118 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ لَا تَتَّخِذُواْ بِطَانَةٗ مِّن دُونِكُمۡ لَا يَأۡلُونَكُمۡ خَبَالٗا وَدُّواْ مَا عَنِتُّمۡ قَدۡ بَدَتِ ٱلۡبَغۡضَآءُ مِنۡ أَفۡوَٰهِهِمۡ وَمَا تُخۡفِي صُدُورُهُمۡ أَكۡبَرُۚ قَدۡ بَيَّنَّا لَكُمُ ٱلۡأٓيَٰتِۖ إِن كُنتُمۡ تَعۡقِلُونَ ﴾
[آل عِمران: 118]
﴿ياأيها الذين آمنوا لا تتخذوا بطانة من دونكم لا يألونكم خبالا ودوا﴾ [آل عِمران: 118]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku waɗanda suka yi imani! Kada ku riƙi abokan asiri daga waninku, ba su taƙaita muku ɓarna. Kuma sun yi gurin abin da za ku cutu da shi. Haƙika, ƙiyayya ta bayyana daga bakunansu, kuma abin da zukatansu ke ɓoyewane mafi girma. Kuma lalle ne, Mun bayyana muku ayoyi, idan kun kasance kuna hankalta |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi imani! Kada ku riƙi abokan asiri daga waninku, ba su taƙaita muku ɓarna. Kuma sun yi gurin abin da za ku cutu da shi. Haƙika, ƙiyayya ta bayyana daga bakunansu, kuma abin da zukatansu ke ɓoyewane mafi girma. Kuma lalle ne, Mun bayyana muku ayoyi, idan kun kasance kuna hankalta |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! Kada ku riƙi abõkan asĩri daga waninku, ba su taƙaita muku ɓarna. Kuma sun yi gũrin abin da zã ku cũtu da shi. Haƙĩka, ƙiyayya tã bayyana daga bãkunansu, kuma abin da zukãtansu ke ɓõyẽwane mafi girma. Kuma lalle ne, Mun bayyana muku ãyõyi, idan kun kasance kunã hankalta |