Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 122 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿إِذۡ هَمَّت طَّآئِفَتَانِ مِنكُمۡ أَن تَفۡشَلَا وَٱللَّهُ وَلِيُّهُمَاۗ وَعَلَى ٱللَّهِ فَلۡيَتَوَكَّلِ ٱلۡمُؤۡمِنُونَ ﴾
[آل عِمران: 122]
﴿إذ همت طائفتان منكم أن تفشلا والله وليهما وعلى الله فليتوكل المؤمنون﴾ [آل عِمران: 122]
Abubakar Mahmood Jummi A lokacin da ƙungiyoyi* biyu daga gare ku suka yi niyyar su karye, kuma Allah ne Majiɓincinsu, don haka, ga Allah muminai sai su dogara |
Abubakar Mahmoud Gumi A lokacin da ƙungiyoyi biyu daga gare ku suka yi niyyar su karye, kuma Allah ne Majiɓincinsu, don haka, ga Allah muminai sai su dogara |
Abubakar Mahmoud Gumi A lõkacin da ƙungiyõyi biyu daga gare ku suka yi niyyar su karye, kuma Allah ne Majiɓincinsu, don haka, ga Allah mũminai sai su dogara |