Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 128 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿لَيۡسَ لَكَ مِنَ ٱلۡأَمۡرِ شَيۡءٌ أَوۡ يَتُوبَ عَلَيۡهِمۡ أَوۡ يُعَذِّبَهُمۡ فَإِنَّهُمۡ ظَٰلِمُونَ ﴾
[آل عِمران: 128]
﴿ليس لك من الأمر شيء أو يتوب عليهم أو يعذبهم فإنهم ظالمون﴾ [آل عِمران: 128]
Abubakar Mahmood Jummi Babu kome a gare ka game da al'amarin (shiryar da su banda iyar da manzanci). Ko Allah Ya karɓi tubarsu, ko kuwa Ya yimusu azaba, to lalle ne su, masu zalunci ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Babu kome a gare ka game da al'amarin (shiryar da su banda iyar da manzanci). Ko Allah Ya karɓi tubarsu, ko kuwa Ya yimusu azaba, to lalle ne su, masu zalunci ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Bãbu kõme a gare ka game da al'amarin (shiryar da su banda iyar da manzanci). Ko Allah Ya karɓi tũbarsu, kõ kuwa Ya yimusu azãba, to lalle ne sũ, mãsu zãlunci ne |