Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 14 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿زُيِّنَ لِلنَّاسِ حُبُّ ٱلشَّهَوَٰتِ مِنَ ٱلنِّسَآءِ وَٱلۡبَنِينَ وَٱلۡقَنَٰطِيرِ ٱلۡمُقَنطَرَةِ مِنَ ٱلذَّهَبِ وَٱلۡفِضَّةِ وَٱلۡخَيۡلِ ٱلۡمُسَوَّمَةِ وَٱلۡأَنۡعَٰمِ وَٱلۡحَرۡثِۗ ذَٰلِكَ مَتَٰعُ ٱلۡحَيَوٰةِ ٱلدُّنۡيَاۖ وَٱللَّهُ عِندَهُۥ حُسۡنُ ٱلۡمَـَٔابِ ﴾
[آل عِمران: 14]
﴿زين للناس حب الشهوات من النساء والبنين والقناطير المقنطرة من الذهب والفضة﴾ [آل عِمران: 14]
Abubakar Mahmood Jummi An ƙawata wa mutane son sha'awoyi daga mata da ɗiya da dukiyoyi abubuwan tarawa daga zinariya da azurfa, da dawaki kiwatattu da dabbobin ci da hatsi. Wannan shi ne daɗin rayuwar duniya. Kuma Allah a wurinsa kyakkyawar makoma take |
Abubakar Mahmoud Gumi An ƙawata wa mutane son sha'awoyi daga mata da ɗiya da dukiyoyi abubuwan tarawa daga zinariya da azurfa, da dawaki kiwatattu da dabbobin ci da hatsi. Wannan shi ne daɗin rayuwar duniya. Kuma Allah a wurinsa kyakkyawar makoma take |
Abubakar Mahmoud Gumi An ƙawata wa mutãne son sha'awõyi daga mãtã da ɗiya da dũkiyõyi abũbuwan tãrãwa daga zinariya da azurfa, da dawãki kiwãtattu da dabbõbin ci da hatsi. Wannan shi ne dãɗin rãyuwar dũniya. Kuma Allah a wurinsa kyakkyãwar makõma take |