Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 13 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿قَدۡ كَانَ لَكُمۡ ءَايَةٞ فِي فِئَتَيۡنِ ٱلۡتَقَتَاۖ فِئَةٞ تُقَٰتِلُ فِي سَبِيلِ ٱللَّهِ وَأُخۡرَىٰ كَافِرَةٞ يَرَوۡنَهُم مِّثۡلَيۡهِمۡ رَأۡيَ ٱلۡعَيۡنِۚ وَٱللَّهُ يُؤَيِّدُ بِنَصۡرِهِۦ مَن يَشَآءُۚ إِنَّ فِي ذَٰلِكَ لَعِبۡرَةٗ لِّأُوْلِي ٱلۡأَبۡصَٰرِ ﴾
[آل عِمران: 13]
﴿قد كان لكم آية في فئتين التقتا فئة تقاتل في سبيل الله﴾ [آل عِمران: 13]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne wata aya ta kasance a gare ku a cikin ƙungiyoyi biyu da suka haɗu; ƙungiya guda tana yaƙi a cikin hanyar Allah, da wata kafira, suna ganin su ninki biyu nasu, a ganin ido. Kuma Allah Yana ƙarfafa wanda Yake so da taimakonSa. Lalle ne a cikin wannan, hakiƙa, akwai abin kula ga maabuta basira |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne wata aya ta kasance a gare ku a cikin ƙungiyoyi biyu da suka haɗu; ƙungiya guda tana yaƙi a cikin hanyar Allah, da wata kafira, suna ganin su ninki biyu nasu, a ganin ido. Kuma Allah Yana ƙarfafa wanda Yake so da taimakonSa. Lalle ne a cikin wannan, hakiƙa, akwai abin kula ga maabuta basira |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne wata ãyã tã kasance a gare ku a cikin ƙungiyõyi biyu da suka haɗu; ƙungiya guda tana yãƙi a cikin hanyar Allah, da wata kãfira, suna ganin su ninki biyu nãsu, a ganin ido. Kuma Allah Yana ƙarfafa wanda Yake so da taimakonSa. Lalle ne a cikin wannan, hakĩƙa, akwai abin kula ga maabũta basĩra |