Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 15 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿۞ قُلۡ أَؤُنَبِّئُكُم بِخَيۡرٖ مِّن ذَٰلِكُمۡۖ لِلَّذِينَ ٱتَّقَوۡاْ عِندَ رَبِّهِمۡ جَنَّٰتٞ تَجۡرِي مِن تَحۡتِهَا ٱلۡأَنۡهَٰرُ خَٰلِدِينَ فِيهَا وَأَزۡوَٰجٞ مُّطَهَّرَةٞ وَرِضۡوَٰنٞ مِّنَ ٱللَّهِۗ وَٱللَّهُ بَصِيرُۢ بِٱلۡعِبَادِ ﴾
[آل عِمران: 15]
﴿قل أؤنبئكم بخير من ذلكم للذين اتقوا عند ربهم جنات تجري من﴾ [آل عِمران: 15]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: Shin kuma, in gaya muku mafi alheri daga wannan? Akwai gidajen Aljanna a wurin Ubangiji saboda waɗanda suka bi Shi da taƙawa, koguna suna gudana daga ƙarƙashinsu, suna madawwama a cikinsu, da matan aure tsarkakakku, da yarda daga Allah. Kuma Allah Mai gani ne ga bayinSa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: Shin kuma, in gaya muku mafi alheri daga wannan? Akwai gidajen Aljanna a wurin Ubangiji saboda waɗanda suka bi Shi da taƙawa, koguna suna gudana daga ƙarƙashinsu, suna madawwama a cikinsu, da matan aure tsarkakakku, da yarda daga Allah. Kuma Allah Mai gani ne ga bayinSa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: Shin kuma, in gaya muku mafi alhẽri daga wannan? Akwai gidãjen Aljanna a wurin Ubangiji sabõda waɗanda suka bi Shi da taƙawa, kõguna suna gudãna daga ƙarƙashinsu, suna madawwama a cikinsu, da mãtan aure tsarkakakku, da yarda daga Allah. Kuma Allah Mai gani ne ga bãyinSa |