Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 146 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿وَكَأَيِّن مِّن نَّبِيّٖ قَٰتَلَ مَعَهُۥ رِبِّيُّونَ كَثِيرٞ فَمَا وَهَنُواْ لِمَآ أَصَابَهُمۡ فِي سَبِيلِ ٱللَّهِ وَمَا ضَعُفُواْ وَمَا ٱسۡتَكَانُواْۗ وَٱللَّهُ يُحِبُّ ٱلصَّٰبِرِينَ ﴾
[آل عِمران: 146]
﴿وكأين من نبي قاتل معه ربيون كثير فما وهنوا لما أصابهم في﴾ [آل عِمران: 146]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da yawa wani Annabi wanda ya yi yaƙi, akwai jama'a masu yawa tare da shi, sa'an nan ba su yi laushi ba ga abin da ya same su a cikin hanyar Allah, kuma ba su yi rauni ba kuma ba su sad da kai ba. Kuma Allah yana son masu haƙuri |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da yawa wani Annabi wanda ya yi yaƙi, akwai jama'a masu yawa tare da shi, sa'an nan ba su yi laushi ba ga abin da ya same su a cikin hanyar Allah, kuma ba su yi rauni ba kuma ba su sad da kai ba. Kuma Allah yana son masu haƙuri |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da yawa wani Annabi wanda ya yi yãƙi, akwai jama'a mãsu yawa tãre da shi, sa'an nan ba su yi laushi ba ga abin da ya same su a cikin hanyar Allah, kuma ba su yi rauni ba kuma ba su sad da kai ba. Kuma Allah yana son mãsu haƙuri |