Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 147 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿وَمَا كَانَ قَوۡلَهُمۡ إِلَّآ أَن قَالُواْ رَبَّنَا ٱغۡفِرۡ لَنَا ذُنُوبَنَا وَإِسۡرَافَنَا فِيٓ أَمۡرِنَا وَثَبِّتۡ أَقۡدَامَنَا وَٱنصُرۡنَا عَلَى ٱلۡقَوۡمِ ٱلۡكَٰفِرِينَ ﴾
[آل عِمران: 147]
﴿وما كان قولهم إلا أن قالوا ربنا اغفر لنا ذنوبنا وإسرافنا في﴾ [آل عِمران: 147]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma babu abin da ya kasance maganarsu face faɗarsu cewa: "Ya Ubangijinmu! Ka gafarta mana zunubanmu da ɓarnarmu a cikin al'amarinmu, kuma Ka tabbatar da dugaduganmu, kuma Ka taimake mu a kan mutanen nan kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma babu abin da ya kasance maganarsu face faɗarsu cewa: "Ya Ubangijinmu! Ka gafarta mana zunubanmu da ɓarnarmu a cikin al'amarinmu, kuma Ka tabbatar da dugaduganmu, kuma Ka taimake mu a kan mutanen nan kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma bãbu abin da ya kasance maganarsu fãce faɗarsu cẽwa: "Ya Ubangijinmu! Ka gãfarta mana zunubanmu da ɓarnarmu a cikin al'amarinmu, kuma Ka tabbatar da dugaduganmu, kuma Ka taimake mu a kan mutãnen nan kãfirai |