×

Kuma bã ya yiwuwa ga wani rai ya mutu fãce da iznin 3:145 Hausa translation

Quran infoHausaSurah al-‘Imran ⮕ (3:145) ayat 145 in Hausa

3:145 Surah al-‘Imran ayat 145 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 145 - آل عِمران - Page - Juz 4

﴿وَمَا كَانَ لِنَفۡسٍ أَن تَمُوتَ إِلَّا بِإِذۡنِ ٱللَّهِ كِتَٰبٗا مُّؤَجَّلٗاۗ وَمَن يُرِدۡ ثَوَابَ ٱلدُّنۡيَا نُؤۡتِهِۦ مِنۡهَا وَمَن يُرِدۡ ثَوَابَ ٱلۡأٓخِرَةِ نُؤۡتِهِۦ مِنۡهَاۚ وَسَنَجۡزِي ٱلشَّٰكِرِينَ ﴾
[آل عِمران: 145]

Kuma bã ya yiwuwa ga wani rai ya mutu fãce da iznin Allah, wa'adi ne mai ƙayyadadden ajali. Kuma wanda yake nufin sakamakon dũniya Muna bã shi daga gare ta. Kuma wanda ke nufin samakon Lãhira Muna bã shi daga gare ta. Kuma zã Mu sãka wa mãsu godiya

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وما كان لنفس أن تموت إلا بإذن الله كتابا مؤجلا ومن يرد, باللغة الهوسا

﴿وما كان لنفس أن تموت إلا بإذن الله كتابا مؤجلا ومن يرد﴾ [آل عِمران: 145]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma ba ya yiwuwa ga wani rai ya mutu face da iznin Allah, wa'adi ne mai ƙayyadadden ajali. Kuma wanda yake nufin sakamakon duniya Muna ba shi daga gare ta. Kuma wanda ke nufin samakon Lahira Muna ba shi daga gare ta. Kuma za Mu saka wa masu godiya
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma ba ya yiwuwa ga wani rai ya mutu face da iznin Allah, wa'adi ne mai ƙayyadadden ajali. Kuma wanda yake nufin sakamakon duniya Muna ba shi daga gare ta. Kuma wanda ke nufin samakon Lahira Muna ba shi daga gare ta. Kuma za Mu saka wa masu godiya
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma bã ya yiwuwa ga wani rai ya mutu fãce da iznin Allah, wa'adi ne mai ƙayyadadden ajali. Kuma wanda yake nufin sakamakon dũniya Muna bã shi daga gare ta. Kuma wanda ke nufin samakon Lãhira Muna bã shi daga gare ta. Kuma zã Mu sãka wa mãsu godiya
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek