Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 156 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ لَا تَكُونُواْ كَٱلَّذِينَ كَفَرُواْ وَقَالُواْ لِإِخۡوَٰنِهِمۡ إِذَا ضَرَبُواْ فِي ٱلۡأَرۡضِ أَوۡ كَانُواْ غُزّٗى لَّوۡ كَانُواْ عِندَنَا مَا مَاتُواْ وَمَا قُتِلُواْ لِيَجۡعَلَ ٱللَّهُ ذَٰلِكَ حَسۡرَةٗ فِي قُلُوبِهِمۡۗ وَٱللَّهُ يُحۡيِۦ وَيُمِيتُۗ وَٱللَّهُ بِمَا تَعۡمَلُونَ بَصِيرٞ ﴾
[آل عِمران: 156]
﴿ياأيها الذين آمنوا لا تكونوا كالذين كفروا وقالوا لإخوانهم إذا ضربوا في﴾ [آل عِمران: 156]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku waɗanda suka yi imani! Kada ku kasance kamar waɗanda suka kafirta kuma suka ce wa'yan'uwansu idan, sun yi tafiya a cikin ƙasa ko kuwa suka kasance a wurin yaƙi: "Da sun kasance a wurinmu da ba su mutun ba, kuma da ba a, kashe su ba." (Wannan kuwa) Domin Allah Ya sanya waccan magana ta zama nadama a cikin zukatansu. Kuma Allah ne Yake rayarwa kuma Yake matarwa. Kuma Allah, ga abin da kuke aikatawa, Mai gani ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi imani! Kada ku kasance kamar waɗanda suka kafirta kuma suka ce wa'yan'uwansu idan, sun yi tafiya a cikin ƙasa ko kuwa suka kasance a wurin yaƙi: "Da sun kasance a wurinmu da ba su mutun ba, kuma da ba a, kashe su ba." (Wannan kuwa) Domin Allah Ya sanya waccan magana ta zama nadama a cikin zukatansu. Kuma Allah ne Yake rayarwa kuma Yake matarwa. Kuma Allah, ga abin da kuke aikatawa, Mai gani ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã ku waɗanda suka yi ĩmani! Kada ku kasance kamar waɗanda suka kãfirta kuma suka ce wa'yan'uwansu idan, sun yi tafiya a cikin ƙasa kõ kuwa suka kasance a wurin yãƙi: "Dã sun kasance a wurinmu dã ba su mutun ba, kuma dã ba a, kashe su ba." (Wannan kuwa) Dõmin Allah Ya sanya waccan magana ta zama nadãma a cikin zukãtansu. Kuma Allah ne Yake rãyarwa kuma Yake matarwa. Kuma Allah, ga abin da kuke aikatãwa, Mai gani ne |