Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 155 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ تَوَلَّوۡاْ مِنكُمۡ يَوۡمَ ٱلۡتَقَى ٱلۡجَمۡعَانِ إِنَّمَا ٱسۡتَزَلَّهُمُ ٱلشَّيۡطَٰنُ بِبَعۡضِ مَا كَسَبُواْۖ وَلَقَدۡ عَفَا ٱللَّهُ عَنۡهُمۡۗ إِنَّ ٱللَّهَ غَفُورٌ حَلِيمٞ ﴾
[آل عِمران: 155]
﴿إن الذين تولوا منكم يوم التقى الجمعان إنما استزلهم الشيطان ببعض ما﴾ [آل عِمران: 155]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne waɗanda suka juya daga gare ku a ranar haɗuwar jama'a biyu, shaiɗan kawai ne ya talalaɓantar da su, saboda sashen abin da suka tsirfanta. Kuma lalle ne haƙiƙa, Allah Ya yafe laifidaga gare su. Lalle Allah ne Mai gafara Mai haƙuri |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suka juya daga gare ku a ranar haɗuwar jama'a biyu, shaiɗan kawai ne ya talalaɓantar da su, saboda sashen abin da suka tsirfanta. Kuma lalle ne haƙiƙa, Allah Ya yafe laifidaga gare su. Lalle Allah ne Mai gafara Mai haƙuri |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suka jũya daga gare ku a ranar haɗuwar jama'a biyu, shaiɗan kawai ne ya talãlãɓantar da su, sabõda sãshen abin da suka tsirfanta. Kuma lalle ne haƙĩƙa, Allah Ya yãfe laifidaga gare su. Lalle Allah ne Mai gãfara Mai haƙuri |