×

Kuma kada waɗanda suka kãfirta su yi zaton cẽwa, lalle ne jinkirin 3:178 Hausa translation

Quran infoHausaSurah al-‘Imran ⮕ (3:178) ayat 178 in Hausa

3:178 Surah al-‘Imran ayat 178 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 178 - آل عِمران - Page - Juz 4

﴿وَلَا يَحۡسَبَنَّ ٱلَّذِينَ كَفَرُوٓاْ أَنَّمَا نُمۡلِي لَهُمۡ خَيۡرٞ لِّأَنفُسِهِمۡۚ إِنَّمَا نُمۡلِي لَهُمۡ لِيَزۡدَادُوٓاْ إِثۡمٗاۖ وَلَهُمۡ عَذَابٞ مُّهِينٞ ﴾
[آل عِمران: 178]

Kuma kada waɗanda suka kãfirta su yi zaton cẽwa, lalle ne jinkirin da Muke yi musu alhẽri ne ga rãyukansu. Munã yi musu jinkirin ne dõmin su ƙãra laifi kawai kuma suna da azãba mai wulãƙantarwa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ولا يحسبن الذين كفروا أنما نملي لهم خير لأنفسهم إنما نملي لهم, باللغة الهوسا

﴿ولا يحسبن الذين كفروا أنما نملي لهم خير لأنفسهم إنما نملي لهم﴾ [آل عِمران: 178]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma kada waɗanda suka kafirta su yi zaton cewa, lalle ne jinkirin da Muke yi musu alheri ne ga rayukansu. Muna yi musu jinkirin ne domin su ƙara laifi kawai kuma suna da azaba mai wulaƙantarwa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma kada waɗanda suka kafirta su yi zaton cewa, lalle ne jinkirin da Muke yi musu alheri ne ga rayukansu. Muna yi musu jinkirin ne domin su ƙara laifi kawai kuma suna da azaba mai wulaƙantarwa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma kada waɗanda suka kãfirta su yi zaton cẽwa, lalle ne jinkirin da Muke yi musu alhẽri ne ga rãyukansu. Munã yi musu jinkirin ne dõmin su ƙãra laifi kawai kuma suna da azãba mai wulãƙantarwa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek