Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 179 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿مَّا كَانَ ٱللَّهُ لِيَذَرَ ٱلۡمُؤۡمِنِينَ عَلَىٰ مَآ أَنتُمۡ عَلَيۡهِ حَتَّىٰ يَمِيزَ ٱلۡخَبِيثَ مِنَ ٱلطَّيِّبِۗ وَمَا كَانَ ٱللَّهُ لِيُطۡلِعَكُمۡ عَلَى ٱلۡغَيۡبِ وَلَٰكِنَّ ٱللَّهَ يَجۡتَبِي مِن رُّسُلِهِۦ مَن يَشَآءُۖ فَـَٔامِنُواْ بِٱللَّهِ وَرُسُلِهِۦۚ وَإِن تُؤۡمِنُواْ وَتَتَّقُواْ فَلَكُمۡ أَجۡرٌ عَظِيمٞ ﴾
[آل عِمران: 179]
﴿ما كان الله ليذر المؤمنين على ما أنتم عليه حتى يميز الخبيث﴾ [آل عِمران: 179]
Abubakar Mahmood Jummi Allah bai kasance yana barin muminai a kan abin da kuke kansa ba, sai* Ya rarrabe mummuna daga mai kyau. Kuma Al lah bai kasance Yana sanar da ku gaibi ba.** Kuma amma Allah Yana zaɓen wanda Ya so daga manzanninSa.*** Saboda haka ku yi imani da Allah da manzanninSa Kuma idan kun yi imani kuma kuka yi taƙawa, to, kuna da lada mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah bai kasance yana barin muminai a kan abin da kuke kansa ba, sai Ya rarrabe mummuna daga mai kyau. Kuma Al lah bai kasance Yana sanar da ku gaibi ba. Kuma amma Allah Yana zaɓen wanda Ya so daga manzanninSa. Saboda haka ku yi imani da Allah da manzanninSa Kuma idan kun yi imani kuma kuka yi taƙawa, to, kuna da lada mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah bai kasance yana barin mũminai a kan abin da kuke kansa ba, sai Ya rarrabe mummũna daga mai kyau. Kuma Al lah bai kasance Yanã sanar da ku gaibi ba. Kuma amma Allah Yana zãɓen wanda Ya so daga manzanninSa. Sabõda haka ku yi ĩmãni da Allah da manzanninSa Kuma idan kun yi ĩmãni kuma kuka yi taƙawa, to, kunã da lãdã mai girma |