Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 177 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ ٱشۡتَرَوُاْ ٱلۡكُفۡرَ بِٱلۡإِيمَٰنِ لَن يَضُرُّواْ ٱللَّهَ شَيۡـٔٗاۖ وَلَهُمۡ عَذَابٌ أَلِيمٞ ﴾
[آل عِمران: 177]
﴿إن الذين اشتروا الكفر بالإيمان لن يضروا الله شيئا ولهم عذاب أليم﴾ [آل عِمران: 177]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, waɗanda suka sayi kafirci da imani, ba za su cuci Allah da kome ba. Koma suna da Azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, waɗanda suka sayi kafirci da imani, ba za su cuci Allah da kome ba. Koma suna da azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, waɗanda suka sayi kãfirci da ĩmani, ba zã su cũci Allah da kõme ba. Koma sunã da azãba mai raɗaɗi |