Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 30 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿يَوۡمَ تَجِدُ كُلُّ نَفۡسٖ مَّا عَمِلَتۡ مِنۡ خَيۡرٖ مُّحۡضَرٗا وَمَا عَمِلَتۡ مِن سُوٓءٖ تَوَدُّ لَوۡ أَنَّ بَيۡنَهَا وَبَيۡنَهُۥٓ أَمَدَۢا بَعِيدٗاۗ وَيُحَذِّرُكُمُ ٱللَّهُ نَفۡسَهُۥۗ وَٱللَّهُ رَءُوفُۢ بِٱلۡعِبَادِ ﴾
[آل عِمران: 30]
﴿يوم تجد كل نفس ما عملت من خير محضرا وما عملت من﴾ [آل عِمران: 30]
Abubakar Mahmood Jummi A Ranar da kowane rai yake samun abin da ya aikata daga alheri, a halarce, da kuma abin da ya aikata daga sharri, alhali yana gurin, da dai lalle a ce akwai fage mai nisa a tsakaninsa da abin daya aikata na sharrin! Kuma Allah Yana tsoratar da ku kanSa. Kuma Allah Mai tausayi ne ga bayin Sa |
Abubakar Mahmoud Gumi A Ranar da kowane rai yake samun abin da ya aikata daga alheri, a halarce, da kuma abin da ya aikata daga sharri, alhali yana gurin, da dai lalle a ce akwai fage mai nisa a tsakaninsa da abin daya aikata na sharrin! Kuma Allah Yana tsoratar da ku kanSa. Kuma Allah Mai tausayi ne ga bayinSa |
Abubakar Mahmoud Gumi A Rãnar da kõwane rai yake sãmun abin da ya aikata daga alhẽri, a halarce, da kuma abin da ya aikata daga sharri, alhãli yana gũrin, dã dai lalle a ce akwai fage mai nĩsa a tsakãninsa da abin daya aikata na sharrin! Kuma Allah Yanã tsõratar da kũ kanSa. Kuma Allah Mai tausayi ne ga bãyinSa |