Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 29 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿قُلۡ إِن تُخۡفُواْ مَا فِي صُدُورِكُمۡ أَوۡ تُبۡدُوهُ يَعۡلَمۡهُ ٱللَّهُۗ وَيَعۡلَمُ مَا فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَمَا فِي ٱلۡأَرۡضِۗ وَٱللَّهُ عَلَىٰ كُلِّ شَيۡءٖ قَدِيرٞ ﴾
[آل عِمران: 29]
﴿قل إن تخفوا ما في صدوركم أو تبدوه يعلمه الله ويعلم ما﴾ [آل عِمران: 29]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Idan kun ɓoye abin da ke a cikin ƙirazanku, ko kuwa kun bayyana shi, Allah Yana sanin sa. Kuma Yana sanin abin da ke a cikin sammai da ƙasa. Kuma Allah a kan kowane abu Mai ikon yi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Idan kun ɓoye abin da ke a cikin ƙirazanku, ko kuwa kun bayyana shi, Allah Yana sanin sa. Kuma Yana sanin abin da ke a cikin sammai da ƙasa. Kuma Allah a kan kowane abu Mai ikon yi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Idan kun ɓõye abin da ke a cikin ƙirãzanku, kõ kuwa kun bayyana shi, Allah Yana sanin sa. Kuma Yana sanin abin da ke a cikin sammai da ƙasa. Kuma Allah a kan kõwane abu Mai ĩkon yi ne |