Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 50 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿وَمُصَدِّقٗا لِّمَا بَيۡنَ يَدَيَّ مِنَ ٱلتَّوۡرَىٰةِ وَلِأُحِلَّ لَكُم بَعۡضَ ٱلَّذِي حُرِّمَ عَلَيۡكُمۡۚ وَجِئۡتُكُم بِـَٔايَةٖ مِّن رَّبِّكُمۡ فَٱتَّقُواْ ٱللَّهَ وَأَطِيعُونِ ﴾
[آل عِمران: 50]
﴿ومصدقا لما بين يدي من التوراة ولأحل لكم بعض الذي حرم عليكم﴾ [آل عِمران: 50]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ina mai gaskatawa ga abin da yake a gabanina daga Taurata. Kuma (nazo) domin in halatta muku sashen abin da aka haramta muku. Kuma na tafo muku da wata aya daga Ubangijinku. Sai ku bi Allah da taƙawa, kuma ku yi mini ɗa'a |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ina mai gaskatawa ga abin da yake a gabanina daga Taurata. Kuma (nazo) domin in halatta muku sashen abin da aka haramta muku. Kuma na tafo muku da wata aya daga Ubangijinku. Sai ku bi Allah da taƙawa, kuma ku yi mini ɗa'a |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma inã mai gaskatãwa ga abin da yake a gabãnina daga Taurata. Kuma (nãzo) dõmin in halatta muku sãshen abin da aka haramta muku. Kuma nã tafo muku da wata ãyã daga Ubangijinku. Sai ku bi Allah da taƙawa, kuma ku yi mini ɗã'ã |