Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 51 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿إِنَّ ٱللَّهَ رَبِّي وَرَبُّكُمۡ فَٱعۡبُدُوهُۚ هَٰذَا صِرَٰطٞ مُّسۡتَقِيمٞ ﴾ 
[آل عِمران: 51]
﴿إن الله ربي وربكم فاعبدوه هذا صراط مستقيم﴾ [آل عِمران: 51]
| Abubakar Mahmood Jummi Lalle Allah shi ne Ubangijina, kuma Ubangijinku, sai ku bauta Masa. Wannan ce hanya madaidaiciya | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Allah shi ne Ubangijina, kuma Ubangijinku, sai ku bauta Masa. Wannan ce hanya madaidaiciya | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Allah shi ne Ubangijina, kuma Ubangijinku, sai ku bauta Masa. Wannan ce hanya madaidaiciya |