Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 58 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿ذَٰلِكَ نَتۡلُوهُ عَلَيۡكَ مِنَ ٱلۡأٓيَٰتِ وَٱلذِّكۡرِ ٱلۡحَكِيمِ ﴾
[آل عِمران: 58]
﴿ذلك نتلوه عليك من الآيات والذكر الحكيم﴾ [آل عِمران: 58]
Abubakar Mahmood Jummi Wan nan Muna karanta shi a gare ka (Muhammad) daga ayoyi, da Tunatarwa mai hikima (Alƙur'ani) |
Abubakar Mahmoud Gumi Wannan Muna karanta shi a gare ka (Muhammad) daga ayoyi, da Tunatarwa mai hikima (Alƙur'ani) |
Abubakar Mahmoud Gumi Wannan Muna karanta shi a gare ka (Muhammad) daga ãyõyi, da Tunatarwa mai hikima (Alƙur'ãni) |