×

Kuma amma waɗan da suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, 3:57 Hausa translation

Quran infoHausaSurah al-‘Imran ⮕ (3:57) ayat 57 in Hausa

3:57 Surah al-‘Imran ayat 57 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 57 - آل عِمران - Page - Juz 3

﴿وَأَمَّا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّٰلِحَٰتِ فَيُوَفِّيهِمۡ أُجُورَهُمۡۗ وَٱللَّهُ لَا يُحِبُّ ٱلظَّٰلِمِينَ ﴾
[آل عِمران: 57]

Kuma amma waɗan da suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, sai (Allah) Ya cikã musu ijãrõrinsu. Kuma Allah bã Ya son Azzãlumai

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وأما الذين آمنوا وعملوا الصالحات فيوفيهم أجورهم والله لا يحب الظالمين, باللغة الهوسا

﴿وأما الذين آمنوا وعملوا الصالحات فيوفيهم أجورهم والله لا يحب الظالمين﴾ [آل عِمران: 57]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma amma waɗan da suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, sai (Allah) Ya cika musu ijarorinsu. Kuma Allah ba Ya son Azzalumai
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma amma waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, sai (Allah) Ya cika musu ijarorinsu. Kuma Allah ba Ya son azzalumai
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma amma waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, sai (Allah) Ya cikã musu ijãrõrinsu. Kuma Allah bã Ya son azzãlumai
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek