Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 65 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿يَٰٓأَهۡلَ ٱلۡكِتَٰبِ لِمَ تُحَآجُّونَ فِيٓ إِبۡرَٰهِيمَ وَمَآ أُنزِلَتِ ٱلتَّوۡرَىٰةُ وَٱلۡإِنجِيلُ إِلَّا مِنۢ بَعۡدِهِۦٓۚ أَفَلَا تَعۡقِلُونَ ﴾
[آل عِمران: 65]
﴿ياأهل الكتاب لم تحاجون في إبراهيم وما أنـزلت التوراة والإنجيل إلا من﴾ [آل عِمران: 65]
Abubakar Mahmood Jummi Ya Mutanen Littafi! Don me kuke hujjacewa a cikin sha'anin lbrahima, alhali kuwa ba a saukar da Attaura da injila ba face daga bayansa? Shin ba ku hankalta |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya Mutanen Littafi! Don me kuke hujjacewa a cikin sha'anin lbrahima, alhali kuwa ba a saukar da Attaura da injila ba face daga bayansa? Shin ba ku hankalta |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã Mutãnen Littãfi! Don me kuke hujjacẽwa a cikin sha'anin lbrãhĩma, alhãli kuwa ba a saukar da Attaura da injĩla ba fãce daga bãyansa? Shin bã ku hankalta |