Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 64 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿قُلۡ يَٰٓأَهۡلَ ٱلۡكِتَٰبِ تَعَالَوۡاْ إِلَىٰ كَلِمَةٖ سَوَآءِۭ بَيۡنَنَا وَبَيۡنَكُمۡ أَلَّا نَعۡبُدَ إِلَّا ٱللَّهَ وَلَا نُشۡرِكَ بِهِۦ شَيۡـٔٗا وَلَا يَتَّخِذَ بَعۡضُنَا بَعۡضًا أَرۡبَابٗا مِّن دُونِ ٱللَّهِۚ فَإِن تَوَلَّوۡاْ فَقُولُواْ ٱشۡهَدُواْ بِأَنَّا مُسۡلِمُونَ ﴾
[آل عِمران: 64]
﴿قل ياأهل الكتاب تعالوا إلى كلمة سواء بيننا وبينكم ألا نعبد إلا﴾ [آل عِمران: 64]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Ya ku Mutanen Littafi!* Ku tafo zuwa ga kalma mai daidaitawa** a tsaka ninmu da ku; kada mu bauta wa kowa fa ce Allah. Kuma kada mu haɗa kome da Shi, kuma kada sashenmu ya riƙi sashe Ubangiji, baicin Allah." To, idan sun juya ba ya sai ku ce: "ku yi shaida cewa, lalle ne mu masu sallama wa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ya ku Mutanen Littafi! Ku tafo zuwa ga kalma mai daidaitawa a tsaka ninmu da ku; kada mu bauta wa kowa fa ce Allah. Kuma kada mu haɗa kome da Shi, kuma kada sashenmu ya riƙi sashe Ubangiji, baicin Allah." To, idan sun juya ba ya sai ku ce: "ku yi shaida cewa, lalle ne mu masu sallama wa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Yã ku Mutãnen Littãfi! Ku tafo zuwa ga kalma mai daidaitãwa a tsakã ninmu da ku; kada mu bauta wa kõwa fã ce Allah. Kuma kada mu haɗa kõme da Shi, kuma kada sãshenmu ya riƙi sãshe Ubangiji, baicin Allah." To, idan sun jũya bã ya sai ku ce: "ku yi shaida cẽwa, lalle ne mu masu sallamã wa ne |