Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 75 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿۞ وَمِنۡ أَهۡلِ ٱلۡكِتَٰبِ مَنۡ إِن تَأۡمَنۡهُ بِقِنطَارٖ يُؤَدِّهِۦٓ إِلَيۡكَ وَمِنۡهُم مَّنۡ إِن تَأۡمَنۡهُ بِدِينَارٖ لَّا يُؤَدِّهِۦٓ إِلَيۡكَ إِلَّا مَا دُمۡتَ عَلَيۡهِ قَآئِمٗاۗ ذَٰلِكَ بِأَنَّهُمۡ قَالُواْ لَيۡسَ عَلَيۡنَا فِي ٱلۡأُمِّيِّـۧنَ سَبِيلٞ وَيَقُولُونَ عَلَى ٱللَّهِ ٱلۡكَذِبَ وَهُمۡ يَعۡلَمُونَ ﴾
[آل عِمران: 75]
﴿ومن أهل الكتاب من إن تأمنه بقنطار يؤده إليك ومنهم من إن﴾ [آل عِمران: 75]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma daga Mutanen Littafi akwai wanda yake idan ka ba shi amanar kinɗari,* zai bayar da shi gare ka, kuma daga gare su akwai wanda idan ka ba shi amanar dinari, ba zai bayar da shi gare ka ba, face idan ka dawwama a kansa kana tsaye. Wannan kuwa, domin lalle ne su sun ce, "Babu laifi a kanmu a cikin Ummiyyai.**" Suna faɗar ƙarya ga Allah, alhali kuwa suna sane |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma daga Mutanen Littafi akwai wanda yake idan ka ba shi amanar kinɗari, zai bayar da shi gare ka, kuma daga gare su akwai wanda idan ka ba shi amanar dinari, ba zai bayar da shi gare ka ba, face idan ka dawwama a kansa kana tsaye. Wannan kuwa, domin lalle ne su sun ce, "Babu laifi a kanmu a cikin Ummiyyai." Suna faɗar ƙarya ga Allah, alhali kuwa suna sane |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma daga Mutãnen Littãfi akwai wanda yake idan ka bã shi amãnar kinɗãri, zai bãyar da shi gare ka, kuma daga gare su akwai wanda idan ka bã shi amãnar dĩnari, bã zai bãyar da shi gare ka ba, fãce idan kã dawwama a kansa kanã tsaye. Wannan kuwa, dõmin lalle ne sũ sun ce, "Bãbu laifi a kanmu a cikin Ummiyyai." Suna faɗar ƙarya ga Allah, alhãli kuwa suna sane |